Tehran (IQNA) Daya daga cikin fitattun masu kare hakkokin bakaken fata a kasar Amurka ya rasu ‘yan makonni bayan kisan George Floyd.
Lambar Labari: 3484998 Ranar Watsawa : 2020/07/19
Tehran (IQNA) An fara gudanar da janazar gawar George Floyd bakar fata da ‘yan sanda suka kashe a birnin Minneapoli na jihar Minnesota da ke kasar Amurka.
Lambar Labari: 3484863 Ranar Watsawa : 2020/06/05
Tehran (IQNA) kwamitin musulmin kasar Amurka ya yi Allawadai da kakkausar murya kan yadda ‘yan sanda suke yin amfani da karfi a kan masu gudanar da zanga-zanga.
Lambar Labari: 3484852 Ranar Watsawa : 2020/06/01